Farfesa Usman Muhammed kan zaben shugabancin kasar Brazil
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:56
Shugabannin kasashen duniya na ci gaba da aikewa da sakon taya murna ga zababben shugaban kasar Brazil Inacio Lula da Silva, wanda ya samu nasarar zaben kasar zagaye na biyu.
Lula wanda ya mulki Brazil na shekaru 10 a baya, ya taka rawa sosai wajen daga tattalin arzikin kasar da kuma sanya ta cikin jerin manyan kasashen da suka fi habakar tattalin arziki a duniya.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Usman Muhammed na Cibiyar Bunkasa Dimokiradiya dake Abuja akan nasarar Lula.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu