Isah Tafida Mafindi kan baiwa kananan hukumomi 'yancin kai a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:03
Rahotanni daga Najeriya sun ce jihohi 25 sun yi watsi da aikin yiwa kundin tsarin mulkin kasar gyaran fuska, abin da zai baiwa kananan hukumomi damar cin gashin kansu ba tare da katsalandan daga gwamnoni ba.
Wannan mataki ya haifar da cece-kuce a tsakanin jama’a musamman wadanda ke bukatar ganin kananan hukumomin sun samu sakin mara domin gudanar da harkokin su.
Dangane da wannan dambarwa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon dan siyasa, Alhaji Isah Tafida Mafindi.
Shiga alamar bsauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu