Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ibrahim Dosara kan dokar gwamnatin Zamfara na takaita zirga-zirgar mutane

Wallafawa ranar:

Gwamnatin jihar Zamfara dake Najeriya ta sanar da kafa dokar hana fita a wasu garuruwa da kananan hukumomin dake jihar saboda karuwar hare haren 'yan ta’adda.

Gwaman jihar Zamfara, Bello Matawalle
Gwaman jihar Zamfara, Bello Matawalle premiumtimesng
Talla

Gwamnatin ta kuma sanar da dakatar da tarurrukan siyasa har zuwa illa masha Allahu da kuma rufe wasu kasuwanni da hanyoyin mota saboda baiwa jami’an tsaro damar tunkarar 'yan ta’adda a samamen da zasu kaddamar.

Dangane da daukar wadannan tsauraran matakai Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da kwamishinan yada labarai na jihar ta Zamfara, Ibrahim Dosara.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.