Muhammadu Awwal kan yadda NDLEA ke yaki da safarar kwayoyi a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:24
Ganin irin gagarumar nasarar da Hukumar NDLEA dake yaki da masu mu’amala da miyagun kwayoyi keyi a Najeriya, Majalisar zartarwar kasar ta amince da a baiwa hukumar sama da naira miliyan 580 domin sayen motocin soji dan ci gaba da yakin da suke yi.
Wannan na zuwa ne kasa da mako biyu da Hukumar ta kama hodar ibilis a Lagos da kudin sa ya zarce sama da naira biliyan 193.
Dangane da nasarorin da Hukumar ke samu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Muhammadu Awwal, daya daga cikin masu sanya ido akan yaki da miyagun kwayoyin a Najeriya.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu