Bakonmu a Yau
Malam Nazifi Alaramma kan matsalar ambaliyar ruwa saboda dumamar yanayi
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:47
Masana a duniya sun danganta yawan ruwan saman da ake samu wanda ke haifar da ambaliya ga sauyin yanayin da ake fuskanta.
Talla
Yanzu haka kasashen duniya da dama na fama da matsalar ambaliya saboda yawan ruwan saman da ake samu, cikin su harda kasashen dake Afirka ta Yamma.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin sauyin yanayi, Malam Nazifi Alaramma dake Jami’ar Jihar Kano.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu