Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Geoffrey Onyeama kan taron ECOWAS a birnin New York

Wallafawa ranar:

Ya Tabbata cewar shugabannin kasashen ECOWAS zasu gudanar da wani taro na musamman a New York, inda ake gudanar da taron Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya na 77 a wannan mako.

Ministan harkokin wajen Najeriya, Geoffrey Onyeama
Ministan harkokin wajen Najeriya, Geoffrey Onyeama © premium times
Talla

Daga cikin batutuwan da taron ECOWAS zai duba harda batun sojojin Cote d’Ivoire 46 dake tsare a Mali tun daga ranar 10 ga watan Yuli.

Ministan harkokin wajen Najeriya, Geoffrey Onyeama ya amsa wasu tambayoyi dangane da taron daga abokan aikinmu na Sashen Faransaci Christophe Boisbouvier da Marc Perelman na tashar France 24 a birnin New York.

Latsa alamar sauti domin sauraron fassarar jawabin nasa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.