Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Antonio Guterres kan alkawuran da manyan kasashen suka dauka game da sauyin yanayi

Wallafawa ranar:

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Duniya Antonio Guterres ya bayyana fatan ganin an kawo karshen tsaiko da ake fuskanta dangane da batun fitar da cimaka daga Ukraine zuwa wasu kasashen Duniya.

Babban sakataren MDD, Antonio Guterres
Babban sakataren MDD, Antonio Guterres REUTERS - UMIT BEKTAS
Talla

Hakazalika manyan kasashen duniya sun cika alkawura da suka dauka na  bayar da tasu gudun mowa ga kasashe matalauta  a yakin da dumammar yanayi ta yiwa illa.

Guterres na fadar haka ne yayin  tattaunawa da RFI.

Latsa alamar sauti domin sauraron fassarar kalaman nasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.