Bakonmu a Yau
Alkassoum Abdurrahmane kan shirin kasashen Nijar da Burkina Faso na magance matsalar tsaro
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:02
Shugaban Burkina Faso Kanar Henri Sandaogo Damiba ya ziyarci Jamhuriyar Nijar inda ya gana da takwaransa Bazoum Mohammed akan matsalolin tsaron da suka addabi kan iyakokinsu.
Talla
Dangane da tasirin wannan ziyarar da kuma matsayin da shugabannin suka dauka domin aiki tare, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alkassoum Abdurrahmane, masanin harkar tsaro.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu