Dakta Jafar Lawal Dabai kan kalaman tsohon shugaban Najeriya game da makomar siyasar kasar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:37
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan yayi gargadin cewar dimokiradiyar kasar na samun koma baya, saboda yadda ake samun shugabannin kama karya musamman a matakan jihohi.
Jonathan yace tabbas sha’anin mulki a matakan jihohi na kauce hanya, sabanin yadda aka saba, saboda yadda gwamnoni suka samu karfin da ya wuce kima, da kuma yadda majalisu ke shakkar taka musu birki idan sun kauce hanya.
Dangane da wannan gargadi, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Jafar Lawal Dabai, na Babbar Kwalejin Fasaha dake Kaduna, a Najeriyar.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu