Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Barrister Solomon Dalung kan taron lauyoyi na kasa a Lagos

Wallafawa ranar:

Yanzu haka lauyoyin Najeriya na gudanar da taron su na shekara shekara a birnin Lagos, inda su ke tattauna batutuwan da suka shafi ayyukan su da kuma halin da kasa ke ciki, domin bada shawarwari akan matakan da ya dace a dauka, taron da ke zuwa a dai dai lokacin da kasar ke fuskantar zabe mai zuwa.Dangane da taron, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Barr Solomon Dalung, tsohon ministan wasannin kasar, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Tsohon ministan wasanni da al'adu na Najeriya Barista Solomon Dalung.
Tsohon ministan wasanni da al'adu na Najeriya Barista Solomon Dalung. RFI/Bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.