Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Shinkafi : Kan harin da Turji ke kaddamarv wa 'yan bindigar Zamfara

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga Najeriya sun ce yanzu haka daya daga cikin shugabannin ‘yan bindigar da suka hana Jihar Zamfara zaman lafiya, Bello Turji, ya karkata akalar makamansa zuwa kan sauran wasu ‘yan bindigar Jihar, inda yake afka musu yana kashe su.

Kasurgumin dan bindiga, Bello Turji.
Kasurgumin dan bindiga, Bello Turji. © Daily Trust
Talla

Dangane da wannan al’amari, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Suleiman Shuaibu Shinkafi, daya daga cikin masu baiwa gwamnan jihar Bello Matawalle shawara, wanda ya tabbatar da labarin.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.