Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Comrade Musa Ayiga kan yunkurin yajin aikin ma'aikatan sashen lantarki

Wallafawa ranar:

Kungiyoyin Ma’aikatan samar da wutar lantarki a Najeriya sun bayyana shirin fara yajin aiki daga yau laraba domin ganin gwamnati da kamfanonin wutar sun biya musu hakkokin su. Sakatare Janar na kungiyar ma’aikatan na kasa Joe Ajaero ya umurci mambobin kungiyar da su daina aiki daga yau. Dangane da wannan yajin aiki ne Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Comrade Musa Ayiga, daya daga cikin shugabannin kungiyar, kuma ga yadda tattaunawar su ta gudana.

Ma'aikatan sun shirya kalubalantar gwamnati da kamfanonin lantarki.
Ma'aikatan sun shirya kalubalantar gwamnati da kamfanonin lantarki. reporters365.
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.