Bakonmu a Yau
Hukumomin lafiya na ci gaba da gargadi game da yaduwar cutar kyandar biri
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:43
Hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa a Najeriya ta bayyana samun karin mutanen dake harbuwa da cutar monkeypox ko kuma kyandar biri, inda tace a makon jiya, mutane 24 aka tabbatar sun harbu da cutar.
Talla
Hukumar ta bukaci mutane da su kiyaye wajen kaucewa kamuwa da ita.
Farfesa Kabir Sabitu, na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, yayi bayani akan matakan kare kai daga kamuwa da wannan cuta.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu