Jamhuriyar Nijar ta yi bikin cikar shekaru 62 da samun 'yancin kai
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:52
A yau larabra 3 ga watan Agusta Jamhuriyuar Nijar ta gudanar da bukukuwan cika shekaru 62 da samun ‘yancin-kai, bayan share kusan shekaru 70 na mulkin mallakar Faransa.
Kamar dai kowace shekara, daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan, a gefe daya ana amfani da wannan rana ta ‘yancin-kai domin dasa milyoyin itatuwa saboda yaki da gurgusowar hamada a duk fadin kasar.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Malam Sani Roufa’i, mazauni birnin Damagaram da ke sharhi kan lamurran da suka shafi kasar.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu