Tahiru Gimba: Kan katse yarjejeniyar gina layin dogo a Nijar da Benin
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:43
Kasashen Jamhuriyar Nijar da Benin sun kawo karshen yarjejeniyar gina layin dogon da ke tsakaninsu da kamfanin Bollore na Faransa, da aka bai wa kamfanin gina layin dogon da zai hada kasashen biyu.
Matakin dai na zuwa ne bayan da kamfanin ya gaza kammala aiki a kan lokacin da aka kulla yarjejeniya tun farko da shi, abin da ya janyo cikas ta fannin dangantakar kasashen biyu.
To Dangane da haka Abdoulaye Issa ya tattauna da Tahiru Guimba, dan siyasa, wanda a lokacin suka bayyana adawarsu da wannan aiki.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu