Dr. Saulawa: Kan yawaitar ambaliyar ruwa a Najeriya da Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:41
Kusan kowace shekara daga watan Yuli zuwa Agusta ana samun faruwar ambaliya saboda saukar ruwan sama mai karfi a kasashe da dama ciki har da Najeriya da Jamhuriyar Nijar.
Tuni dai aka fara samun irin wannan ambaliya a wadannan kasashe biyu, lamarin da ya sa masana a game da hasashen yanayi ke ci gaba da gargadin jama’a domin kasancewa a cikin shirin ko-ta-kwana.
Dr. Bashir Gambo Saulawa, kwarare ne a game da hasashen yanayi, ya bayyana wasu daga cikin dalilan da ke haddasa wannan ambaliyar kusan a kowace shekara.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsa da Abdoulkarim Ibrahim Shikal
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu