Bakonmu a Yau
Darasin da ya kamata kasashen Afirka su koya daga rikicin Raha da Ukraine
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:41
Yayin da yakin Russia da Ukraine ke ci gaba da haddasa hauhawar farashin kayan abinci a sassan duniya, yanzu haka wasu kasashe na sun fara daukar matakai da kuma shimfida sabbin dubaru domin tunkarar wannan matsala.
Talla
To sai dai ana iya cewa mafi yawan kasashen Afirka sun dogara ne da ketare don samun abinci da sauran kayan masarufi.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhajii Yakuba DanMaradi, shugaban kungiyar ‘yan kasuwa da ake kira SIN a Jamhuriyar Nijar, domin jin yadda yake kallon wannan matsala.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu