Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ya kamata a daure wasu 'yan takarar shugabancin Najeriya - Obasanjo

Wallafawa ranar:

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana cewar ya dace a daure wasu daga cikin mutanen dake takarar shugabancin kasar a shekara mai zuwa saboda irin laifuffukan da suka aikata a baya. Wannan ya biyo bayan zargin aikata laifuffuka da wasu daga cikin su suka aikata lokacin da suka rike mukaman gwamnati.

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasenjo
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasenjo © Daily Post
Talla

Dangane da haka Abubakar Isa Dandago ya tattauna da Amb. Ibrahim Kazaure, tsohon ministan ayyuka na musamman a Najeriya wanda ya bayyana goyan bayan sa da matakin saboda abinda ya kira gazawar shugabannin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.