Najeriya na daya daga cikin kasashen da Allah ya wadata su da ma’adinan karkashin kasa, amma kuma rashin kyakyawan tsari ya hana kasar cin moriyar wannan arziki kamar yadda ya dace.
Talla
Wannan ya sa ake samun mutanen dake hakar da ma’adinan ta barauniyar hanya, cikin su harda baki yan kasashen waje.
Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Alhaji Murtala Ahmadu Laushi, daya daga cikin fitattun masu kamfanonin hakar ma’adinan a Najeriya, kuma ga yadda tattaunawar ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu