Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Matsayar likitoci kan shigar da Korona ta yi fadar shugaban Najeriya

Wallafawa ranar:

Masana harkokin lafiya sun bayyana cewar ba abun mamaki ba ne yadda cutar COVID 19 ta yi dirar mikiya a fadar Shugaban Najeriya a karshen makon da ya gabata, la'akari da yadda baki ke kai-kawo a fadar.

Hoton kwayar cutar Korona da aka fitar ta hanyar amfani da na'ura mai kwakwalwa.
Hoton kwayar cutar Korona da aka fitar ta hanyar amfani da na'ura mai kwakwalwa. © Reuters
Talla

Sai dai sun bayyana cewar ya zama wajibi mahukunta su dauki matakan kariya maimakon yadda ake ganinsu a wuraren taruka da wuraren biki da shakatawa ba.

Wakilinmu Muhammad Kabiru Yusuf ya zanta da Dr. Alhassan Umar babban likita kuma shugaban kungiyar yaki da cutar sankara na kasar. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.