Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mustafa Fanandas: Game da gazawar mulkin Buhari a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kungiyar masu hankoron kare shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta koka kan yadda gwamnatinsa ta gaza wajen samar da tsaro da kuma walwala ga talakawan kasar. Shugaban kungiyar Mustafa Salisu Musa Fanandas ya ce, abubuwan da ke faruwa a Najeriya sun sha bam-bam da abin da shugaba Buhari ya shaida musu kafin hawansa kan karagar mulki.

Muhammadu Buhari
Muhammadu Buhari © Nigeria presidency
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsa da Abdurrahman Gambo Ahmad.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.