Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hamdai Alhazzai a kan ayyukan barayin daji a Shinkafi

Wallafawa ranar:

A Najeriya, duk da matakan da hukumomi ke dauka a wasu jihohi don dakile matsalar tsaro musamman ma a arewa maso yammacin kasar, inda ‘yan bindiga suka hana mutane walwala, al’ummar yankunan Shinkafi a jihar Zamfara sun koka da yadda ‘yan bindigan suka yi musu kaka gida, inda a makon da ya gabata rahotanni suka ce  barayin dajin sun jera kwanaki 6 suna ta fashi da satar mutane har ma da kisa.Kan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da wani dan asalin yankin, Hamdai Alhazzai Shinkafi.

Hoton domin misali kan 'yan bindiga.
Hoton domin misali kan 'yan bindiga. © Depositphotos
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.