Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Atiku Abubakar kan matakin Najeriya na janye tallafin man fetur

Wallafawa ranar:

Yunkurin Gwamnatin Najeriya na cire tallafin man fetur daga shekara mai zuwa kamar yadda asusun IMF ya bukata, ya haifar da mahawara mai zafi a cikin kasar. Yayin da wasu ke murna da matakin, lura da makudan kudaden da ake zubawa, wasu kuma da dama na sukar matakin saboda illar da suka ce zai yiwa talaka. Dangane da wannan batu Ibrahim Malam Goje yaji ta bakin tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Alhaji Atiku Abubakar dan takarar neman shugabancin Najeriya.
Alhaji Atiku Abubakar dan takarar neman shugabancin Najeriya. REUTERS/Tife Owolabi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.