Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Nasir Kabir na kungiyar Kwadago kan cire tallafin mai a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kasa da mako guda bayan da Hukumar Bada Lamuni ta Duniya ta baiwa gwamnatin Najeriya shawarar cire tallafin man fetur domin karkata kudaden da take zubawa zuwa ayyukan raya kasa, shugaban kamfanin man NNPC Mele Kyari yace farashin man na iya kaiwa naira N320 zuwa N340 kowanne lita daga shekara mai zuwa. Dangane da wannan shiri, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Comrade Nasir Kabir, daya daga cikin shugabannin kungiyoyin kwadago a kasar, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin jawabi a tsaron zaman lafiya na Paris, 11/11/21.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin jawabi a tsaron zaman lafiya na Paris, 11/11/21. AFP - LUDOVIC MARIN
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.