Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Malam Musa Na'inna kan harin da ya kashe mutane 11 a Batsari

Wallafawa ranar:

Akalla mutane 11 aka tabbatar da mutuwarsu, yayinda wasu da dama suka samu raunuka lokacin da 'yan bindiga suka kai hari Batsari da ke Jihar Katsinan Najeriya yammacin jiya, inda suka rika bi gida-gida suna harbin mutane. Wannan al’amari na zuwa ne a dai dai lokacin da aka katse hanyoyin sadarwa a yankin da kuma kara yawan jami’an tsaro. Kan hakan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Musa Na’inna Batsari, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

'Yan bindiga sun addabi jihohin Zamfara da Katsina da Neja a yankin arewa maso yammacin Najeriya.
'Yan bindiga sun addabi jihohin Zamfara da Katsina da Neja a yankin arewa maso yammacin Najeriya. © dailypost
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.