Rikicin da aka shafe shekara guda ana yi a Habasha yana kara ta’azzara, yayin da kasashen duniya ke ci gaba da bayyana damuwa kan bin da ke wakana.
Talla
A halin da ake ciki, wasu kasashe sun bukaci al’ummarsu da ke zaune a kasar da su koma gida, a daidai lokacin da ‘yan tawayen Tigray suka dora azamar mamaye birnin Adis Ababa.
Michael Kuduson ya gana da Farfesa Kamilu Sani Fagge na jami’ar Bayero dake Kano, kuma ya fara bayani ne a kan abin da ya sa rikicin ya ki ci- ya ki cinyewa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu