Malam Nazifi Alaramma a kan taron sauyin yanayi na CPO26
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:37
Shugabannin kasashen duniya na shirye-shiryen gudanar babban taron kasa da kasa da za su fara ranar Lahadi a birnin Glasgow dake Birtaniya, inda za su tattauna akan batutuwa da dama da suka shafi matsalar Sauyin Yanayi, ciki kuwa har da batun cika alkawuran daukar matakan rage matsalar, da kuma kara yawan kudaden tallafawa kasashe matalauta domin takaita musu tasirin matsalar gurbacewar Yanayin da Muhalli.
Kan wannan Nura Ado Suleiman ya tattauna da Malam Nazifi Umar Alaramma, Malami a sashin nazarin kimiyyar Yanayi, Muhalli da kuma Taswirar Duniya dake Jami’ar Yusuf Maitama Sule a jihar Kano.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu