Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Isa Abdullahi kan bukatar jihohin Rivers da Lagos kan haraji

Wallafawa ranar:

Jihohin Rivers da Lagos da ke Najeriya sun sha alwashin kalubalantar gwamnatin tarayya a gaban kotu, domin samun damar karbar harajin VAT a jihohin sabanin yadda aka saba. Wannan ya biyo bayan dokokin da majalisun jihohin su suka yi da kuma wani hukuncin kotun Jihar Rivers cewar, su suka fi dacewa su karbi harajin. Dangane da wannan dambarwa, mun tattauna da masanin tattalin arziki, Dr Isa Abdullahi na jami’ar Kashere, kuma ga tsokacin da ya yi akai.

Gwamnonin Kudu yayin ganawarsu a jihar Lagos.
Gwamnonin Kudu yayin ganawarsu a jihar Lagos. © Babajide Sanwo-Olu
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.