Kungiyar Agaji ta ICRC ta duniya ta yi bikin ranar tunawa da mutanen da ke bacewa a duniya, wadda take kokarin ganowa domin hada su da 'yan uwansu duk inda suke. Akalla irin wadannan mutane da suka bata dubu 44 ake da su yanzu haka, ciki har da wadanda rikicin Boko Haram ya raba da matsuguninsu.
Talla
A game da wannan biki, Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Aliyu Dawobe, Manajan yada labaran kungiyar ICRC
Aliyu Dawobe kan ranar tunawa da mutanen da suka bace
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu