Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Buhari ya bada umurnin shirin farfado da gandun daji don makiyaya

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bada umurnin fara Nazari akan gandun dajin kiwon makiyaya 368 dake Jihohin kasar da zummar farfado da su domin magance rikicin da ake samu tsakanin manoma da makiyaya.Mai Magana da yawun shugaban Garba Shehu yace Buhari ya dauki matakin ne sakamakon shawarar kwamitin da Babban Hafsa a fadar sa Farfesa Ibrahim Gambari ya gabatar masa.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin jawabin kan bukin tunawa da ranar samun 'yancin kan Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin jawabin kan bukin tunawa da ranar samun 'yancin kan Najeriya Nigeria/presidency
Talla

Dangane da wannan mataki Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Sakataren Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah, Baba Usman Ngelzerma kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.