Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Irbad Ibrahim a kan zanga-zangar Ghana

Wallafawa ranar:

dubban mutane ne yau suka shiga zanga-zangar lumana a birnin Accra na kasar Ghana domin nuna adawa da matakan da hgwamnatin shugaba Nana Akufo-Addo ke dauka na kawo sauyi a kasar. Sanye da bakaken kaya da kuma raira wakokin yanci, masu zanga-zangar sun bayyana damuwarsu kan karuwar cin hanci da rashawa da talaui a tsakanin al'umma, da kuma tabarbarewar ilimi. Garaba Aliyu Zaria ya tattauna da Alhaji Irbad Ibrahim wani mai sharhi a kan siyasar Ghana daga birnin Accra.

'Yan sandan Ghana.
'Yan sandan Ghana. alternativeafrica
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.