Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tarihin masarautar Hausa ta farko a Legas (2)

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Al'adunmu Na Gado' kashi na 2 na wannan makon, Mohammane Salissou Hamissou ya ci gaba tattaunawa da sarkin Hausawa na Agege a jihar Legas Alhaji Musa Muhammad Dogon Kadai, inda suka dora a kan batu samun rarrabuwar kanua tsakanin al'ummarc Hausawa a jihar Legas.

Sarkin Hausawa na Agege, jihar Legas Alhaji Musa Muhammad Dogon Kadai
Sarkin Hausawa na Agege, jihar Legas Alhaji Musa Muhammad Dogon Kadai © RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.