Sakamakon kara kazancewar rikicin siyasar Tunisia, Kungiyar Tarayar Turai ta nemi mahukuntan kasar da su gaggauta maido da zaman lafiya bisa turbar demokuradiyya ba tare da jinkiri ba. Shugaban Hukumar Kungiyar Turai Josep Borrell ya gabatar da matsayin kungiyar cikin wata sanarwa.
Talla
Dangane da wannan dambarwar siyasa, Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Barr. Mainasara Umar Faskari mai sharhi dangane da siyasar duniya.
Kuna iya latsa alamar sautin domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu