Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattanawa da sarkin hausawan Legas kan rikicin neman ballewar Yarbawa da Biafra

Wallafawa ranar:

A Najeriya, babban batun da ke ci gaba da daukar hankulan jama’ar kasar shi ne yadda gwamnatin ta kaddamar da farautar jagororin masu da’awar raba kasar. Bayan tasa keyar Mazi Nnamdi Kanu da ke jagorantar ‘yan Biafra, daga bisani jami’an tsaro sun kaddamar da samame gidan Sunday Igboho da ke cewa zai kafa kasar Yarbawa, wanda yanzu haka yake boye.

Sarkin Hausawan Lagos, Alhaji Muhammad Aminu Yaro Dogara
Sarkin Hausawan Lagos, Alhaji Muhammad Aminu Yaro Dogara © Rfi hausa
Talla

Dangane da wannan batu Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da Sarkin Hausawan Lagos, Alhaji Muhammad Aminu Yaro Dogara, kuma kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron cikekkiyar hirar da sukayi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.