Ana ci gaba da samun rarrabuwar kawuna kan kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:51
Ana ci gaba da samun rarrabuwar kawuna tsakanin masu goyan bayan kafa rundunar ‘yan sandan jihohi a Najeriya da kuma masu adawa da shirin, kamar yadda gwamnonin jihohin kasar 17 suka bukata.
Cikin sabbin masu goyan bayan shirin harda kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya wadda a baya taki amincewa da bukatar kafa irin wannan runduna saboda fargabar yadda gwamoni zasu dinga amfani da ita.
Dangane da wannan bukata Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Hakeem Baba Ahmed na kungiyar Dattawan Arewacin kasar kuma ga yadda zantawar su ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu