Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero zai karbi sandar girma

Wallafawa ranar:

Mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero zai karbi sandar Girman Sarautar Kanon, daga gwamna Abdullahi Umar Ganduje, a matsayin cika makin Masarautar ta Kano, tun bayan nada shi a matsayin Sarki fiye da shekara guda.

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero.
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero. © RFI Hausa/ Abubakar Isa Dandago
Talla

Aminu Ado Bayero shi ne sarkin Kano na 15, a jerin gidan sarautar Fulani, kuma ya zamo Sarkin Kanon ne bayan tube tsohon Sarki Muhammadu Sunusi da gwamnan jihar ta Kanon Ganduje yayi a shekarar 2020

Dangane da bikin karbar Sandar Girman ne wakilinmu a Kano Abubakar Isa Dandago ya zanta da Sarki Aminu Ado Bayero.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.