Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Shiri na musamman kan marigayi Salissou Hamissou

Wallafawa ranar:

Shirin "Al'adunmu na gado" a wannan makon na musamman ne, wanda ya yi duba akan irin gudunmuwar da marigayi Salissou Hamissou ya bayar a bangaren al'adu, musamman a lokacin da ya ke gabatar da wannan shiri na Al'adunmu na gado. 

Salissou Hamissou, mai gabatar da shirin Dandalin Nishadi.
Salissou Hamissou, mai gabatar da shirin Dandalin Nishadi. AEP photography
Talla

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.