Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda al'adar auren Zaga ke shudewa tsakanin kabilar Sayawa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya yi duba kan yadda auren Zaga tsakanin al'ummar Sayawa ke komawa tarihi, salon al'adar da ke bayar da damar gadon mace ko kuma bayar da kyautar ta da sunan aure.

Lalle na cikin al'adun Malam Bahaushe a lokacin bikin aure.
Lalle na cikin al'adun Malam Bahaushe a lokacin bikin aure. AP - Carley Petesch
Talla

Duk da tarin kabilun da ake da su a cikin jihohin Najeriya, kowace kabila na da irin nau’o’in al’adunta na gargajiya a fannonin rayuwa dabam dabam.

Al’adun kan bambanta ne ta fuskar tsarin zamantakewa, ko ta fuskar auratayya da makamantarsu.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.