Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda sauyin zamani ke shirin batar da sana'ar wanzanci

Wallafawa ranar:

Shirin Al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya yi duba ne kan sana’ar wanzanci, wacce ke cikin sana'oin gargajiya na Hausawa da ke cike da abubuwa na al’ajabi. Mafi yawancin wanzamai gadon sana’ar suke yi daga iyayensu, amma wani lokacin, ana samun wasu daga waje da suke sha’awar koyon sana’ar don su samu hanyar cin abici. Duk kuwa da yadda bincike ya nuna cewa sana’ar ba abar da mutum zai koya cikin sauki da sauri ba ce. 

Wanzamai a lokacin da suke gudanar da sana'arsu ta wanzanci.
Wanzamai a lokacin da suke gudanar da sana'arsu ta wanzanci. © Aminiya
Talla

Sakamakon yanda ake samun sauyin zamani, yanzu wanzamai sun fara fuskantar kalubale na rashin tabbas a sana'arsu saboda fara bacewar sana’arsu. 

Ku danna alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.