Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Nadin Sarkin matasa a masarautar Abzin dake Agadez

Wallafawa ranar:

A cikin shirin al'adun mu na gado, Abdoulaye Issa ya tattauna da sarkin matasan Arewa biyo bayan nadin da aka yi masa a fadar sarkin Abzin dake jihar Agadez a Jamhuriyar Nijar.

Sarkin Matasan Arewa a masarautar Abzin dake jamhuriyar Nijar
Sarkin Matasan Arewa a masarautar Abzin dake jamhuriyar Nijar © Abdoulaye Issa.Rfi Hausa
Talla

Shirin ya bai wa Sarkin matasa Abdoul Wahid Ayouba damar sanar da masu sauraren mu  muhimancin wannan mukami da kuma kawo karin haske dangane da irin rawar da ya dace ya taka a masarautar Abzin dake Agadez.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.