Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin baje kolin kayayyakin tarihi da Benin ta karbo daga Faransa

Wallafawa ranar:

Shirin  'Al'adunmu Na Gado' ya ziyarci wajen bkin baje kolin kayayyakin tarihi da Jamhuriyar Benin ta karbo daga Faransa. A cikin shirin, Abdoulaye Issa ya gana da ma'aikatan gidan ajiyar kayayyakin tarihi.

Majalisar dokokin Faransa ce ta kada kuri'ar amincewa da mayar wa Benin kayayyakin tarihinta.
Majalisar dokokin Faransa ce ta kada kuri'ar amincewa da mayar wa Benin kayayyakin tarihinta. AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.