Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Masu duba sun duba yadda damunar bana za ta kasance a Tsibirin Gobir

Wallafawa ranar:

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' ya yi tattaki zuwa masarautar Tsibirin Gobir ta jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar. A wannan biki na. al'adun gargajiyam, masana sun yi bincike, sun duba yadda damunar bana za ta kasance.

Fadar Sarkin Gobir ta Tsibiri
Fadar Sarkin Gobir ta Tsibiri /terredafriqueetarchitecture
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.