Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Dan ci-ranin da harkar waka ta daukaka shi

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Salissou Hamissou ya tattauna ne da wani mawakin Najeriya da ya bi ayarin bakin haure har zuwa kasar Faransa, inda ya yi shekaru 10 yana rayuwa tsakanin bakin hauren cikin wahala. Obinna Npe ya yi bayani kan yadda ya tsinci kansa dumu-dumu a harkar waka.

Mawaka da dama na shan wahalar rayuwa kafin samun daukaka
Mawaka da dama na shan wahalar rayuwa kafin samun daukaka AFP - ALAIN JOCARD
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.