Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda gasar tseren dawaki ke gudana a jihar Tillaberi ta Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda ake shirya bikin wasannin gargajiya na sukuwar dawaki na shekara-shekara da aka saba gudanarwa a garin Filinge na jihar Tilaberri.

Gasar tseren dawaki na gudana kowacce shekara a Jamhuriyyar Nijar a irin wannan lokacin.
Gasar tseren dawaki na gudana kowacce shekara a Jamhuriyyar Nijar a irin wannan lokacin. GETTY IMAGES NORTH AMERICA/AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.