Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda bikin ranar Hausa ta duniya ya samo asali

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne game da bikin ranar Hausa ta duniya wanda kasashen Afrika akalla 50 za su gudanar a cikin wannan wata na Agusta. A cikin shirin za ku ji yadda wannan rana ta samo asali.

Gidan dan Hausa da ke birnin Kano
Gidan dan Hausa da ke birnin Kano © nigerianarchitecture
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.