Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tarihin Masarautar Hausa ta farko a Legas

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adun Gargajiya na wannan lokaci zai yada zango ne a Masarautar Agege, wadda ta kasance Masarautar Hausawa ta farko a birnin Lagos da ke yankin kudu maso yammacin Najeriya da ta shafe shekaru 168 zuwa 200 da kafuwa

Mai martaba Sarkin Hausawan Agege, dake Lagos, Alh. Musa Muhammad Dogon Kadai.
Mai martaba Sarkin Hausawan Agege, dake Lagos, Alh. Musa Muhammad Dogon Kadai. © RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.