Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sadisu Abdu na kungiyar ANDDH kan yadda zaben Nijar ya gudana

Wallafawa ranar:

Tawagogin kungiyoyi da dama ciki har da na CEDEAO, Tarayyar Afirka AU, da wasu kungiyoyin fararen hula na cikin gida sun tura masu sa ido don tantance yadda aka gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokoki a Nijar. Kan haka ne kuma Salisu Isa ya tattauna da Sadisu Abdu na kungiyar ANDDH.

Wata mata yayin kada kuri'arta a zaben Nijar
Wata mata yayin kada kuri'arta a zaben Nijar YouTube/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.