Lafiya Jari ce
Muhimmancin shayar da Jarirai nonon uwa zallah na tsawon watanni 6 daga haihuwa
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:09
Shirin Lafiya Jari ce a wannan karon tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba kan muhimmanci, alfanu da kuma yadda tsarin shayar da jarirai nonon uwa zallah ya samu karbuwa a Jamhuriyyar Nijar. Ayi saurare lafiya.