Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da dan takara a zaben Nijar

Wallafawa ranar:

A ci gaba da gabatar ma ku da hirarraki na musamman da ‘yan takarar shugabancin kasa a jamhuriyar Nijar wanda za a yi ranar 21 ga wannan wata na fabarairu, a yau Dr Abdullahi Amadou Traore, wannan shi ne karo na biyu da yake tsayawa takarar shugabancin kasar a wannan karo karkashin inuwar jam’iyyar PPNU-Sauyi,

Abdoulaye Traore dan takara a zaben Shugabancin Jamhuriyar Nijar
Abdoulaye Traore dan takara a zaben Shugabancin Jamhuriyar Nijar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.