Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdurrahman Saydu kan zaben Nijar

Wallafawa ranar:

A ci gaba da gabatar ma ku da hirarraki na musamman da ‘yan takarar shugabancin kasa a jamhuriyar Nijar wanda za a yi ranar 21 g wannan wata na fabarairu, a yau ya kamata ne mu gabatar ma ku da dan takarar jam’iyyar Moden-Lumana Africa, Malam Hama Amadou, to sai dai sakamakon cewa har yanzu yana tsare a gidan yari bisa zargin cinikin jarirai, wannan ya sa Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Kanar AbdurRahman Saydu, mataimakin babban magakatarda na jam’iyyar Moden-Lumana Africa, wanda ya yi Karin bayani a game da manyan manufofin dan takararsu.

Tsohon shugaban Niger Mahamane Ousmane da Hama Amadou da tsohon Firaministan kasar Seini Oumarou
Tsohon shugaban Niger Mahamane Ousmane da Hama Amadou da tsohon Firaministan kasar Seini Oumarou AFP via enca.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.